IPHONE 14 PRO

iPhone 14 Pro waya na musamman daga kamfanin  IPHONE ga wasu bayanai gameda wannan wayan:

✅ Screen : 6.1-inch LTPO Super Retina XDR OLED, 120Hz, HDR10+, 1179 x 2556 pixels
✅ Processor: Apple A16 Bionic (4nm)
✅ RAM: 6GB
✅ Storage: 128GB / 256GB / 512GB / 1TB (babu SD card slot)
✅ Battery: ~3200mAh, 20W fast charging, 15W MagSafe wireless charging
✅ Cameras: 48MP (main, OIS) + 12MP (ultrawide) + 12MP (telephoto, 3x zoom) + TOF 3D LiDAR | Front: 12MP + SL 3D
✅ Software: iOS 16 (upgrade har na shekaru 5+)
✅ 5G Support: tana support na 5G network 
Abubuwa na musamman gameda wannan wayan:

✔️ Apple A16 Bionic yana da Æ™arfi sosai
✔️ Kyamarori masu kyau tare da 48MP ProRAW support
✔️ Software updates na tsawon lokaci
✔️ IP68 waterproof rating

Abubuwan da wannan wayan bata zo dasuba sannan da abunda ya shafi farashi:

❌ Farashi mai tsada
❌ Babu fast charging mai Æ™arfi sosai

Post a Comment

Previous Post Next Post