Redmi Note 12 Pro wayace ce daga kamfanin Xiaomi wato ( Redmi) , mai kyau kuma mai inganci. Ga wasu muhimman bayanai game da wannan wayan:
Screen:
Screen nata mai girman inci 6.67 na AMOLED tare da girman pixels 1080 x 2400, yana ba da hoto mai haske da launuka masu kyau.
Screen nata yana da saurin na 120Hz refresh rate.
Screen:
Screen nata mai girman inci 6.67 na AMOLED tare da girman pixels 1080 x 2400, yana ba da hoto mai haske da launuka masu kyau.
Screen nata yana da saurin na 120Hz refresh rate.
Camera:
Yanada girman camera 108MP, wanda ke ba da damar É—aukar hotuna masu kyua.
Har ila yau, yana da kamara mai faÉ—in 8MP da kamara mai É—aukar hoto yayinda kayi zooming na camera 2MP.
Camera ta gaba tana da 16MP don É—aukar hotunan kai masu kyau.
Girman Pixel na Bidiyo:
4K@30fps (3840 × 2160 pixels)
1080p@60fps, 30fps (1920 × 1080 pixels)
720p@30fps (1280 × 720 pixels)
Yana da chipset MediaTek Dimensity 1080 (6nm), wanda yana da matukar kyau sosai Da sauri.
Yana zuwa tare da RAM na 6GB, 8GB, ko 12GB, da storage 128GB ko 256GB.
Yana da baturi mai ƙarfin 5000mAh.
Wanda yake chaji a 67W, wanda ke ba da damar caji cikin sauri.
Wasu bayanai gameda wannan wayan:
Yana da speaker biyu don sautin sitiriyo.
Yanada NFC da infrared blaster.
Yana da kariya daga ruwa da ƙura na IP53.
Farashin wannan wayan yanafara wa daga ₦177, 000.
Post a Comment