INFINIX GT 20 PRO: Waya mai inganci da sauri na Network yayin aiki.

Infinix GT 20 Pro: waya da ga kamfanin Infinix, an Æ™addamar da ita a ranar 28 ga watan  Afrilu, 2024.

MUHIMMAN BAYANAI GAMEDA WANNAN WAYAN

Screen nata: 6.78-inch AMOLED mai girman pixels 1080 x 2400 da kuma 144Hz refresh rate.

Tana zuwa da: Android 14 tare da XOS 14 For GT.

Chipset nata: MediaTek Dimensity 8200 Ultimate, wannan chipset in yanada matukar kyau da ƙoƙari musamman ga masu yin game.

Storage nata: 8GB RAM da 256GB na ajiya, ba tare da damar faÉ—aÉ—a ta microSD ba.

Camera:

Camera na Baya: 108MP babban kamara tare da Optical Image Stabilization (OIS), 2MP macro, da 2MP depth sensors.

Camera na Gaba: mai girman 32MP.

Infinix GT 20 Pro yana supporting Network na sadarwa ta GSM, HSPA, LTE, da 5G. Wannan ya haÉ—a da 2G, 3G, 4G, da 5G.


Battery: 5000mAh wanda yake chaji a 45W, wanda zai iya caji daga 0% zuwa 100% cikin kasa da  awa É—aya.

Yana dauke da IP54 na kariya daga ƙura da ruwa.

Yanada LED haske a bayan wayar.



A Najeriya, farashin Infinix GT 20 Pro yana farawa daga  580,000 zuwa sama depends on your location naka.

Post a Comment

Previous Post Next Post