MUHIMMAN ABUBUWA
Screen : 6.8-inch AMOLED, 120Hz refresh rate
Processor: MediaTek Dimensity 9000 (5G)
RAM: 12GB
Storage: 256GB
Kyamarar Baya:
50MP (main camera)
50MP (telephoto, retractable lens)
13MP (ultrawide)
Kyamarar Gaba: 32MP
Battery: 5160mAh, 45W fast charging
OS: Android 12 tare da HiOS
Abubuwan da Sukafi jan hankali gameda wannan wayan:
✅ Kyamara mai jujjuyawa (retractable telephoto lens) don daukar hoto mai kyau.
✅ Babban batir mai aiki tsawon lokaci.
✅ Screen AMOLED mai kyau tare da 120Hz don yanayi mai santsi.
✅ Jajircewa gurin sabida masarrafar Density 9000 chipset
Abubuwa da wannan wayan bata zo dasuba
❌ Babu kariya ruwa da kura (no IP rating).
❌ Babu slot na MicroSD don kara storage.
Idan kana neman waya mai kyau don daukar hoto mai aiki tsawon lokaci, Phantom X2 Pro na daya daga cikin mafi kyawun zabuka daga Tecno.
Post a Comment