Tashin farko wayar tecno na jerin camon ba sune wayoyi mafi tsada da kew ba daga gurin kamfanin tecno. Illa wayoyi ne masu kew da kuma rashin tsada.
Wa yoyin suna kasance cewa da kemarori masu kew da kuma ma'a dana (phone storage) mai girma dai dai gordo.
Ana Sammanin wayar zata zo da Abu buwa kamar haka.
1. Kamarori guda 5 a baya guda 1 kuma a gaba
2. Kwakulwar waya me girman 128gb da kuma me 64gb
3. Masrrafa daga mediaTek hilio
4. Battery me girman 5000.
5. Ram 8gb da kuma 6gb
Zamu kawo muku cikaken bayani bayan an saki wayar
Post a Comment