Tecno Spark 8P waya ce mai kyau, musamman ga mutanen da ke neman wayar da take tsaka tsakiya na kudi sannan tanada fasali masu inganci. Ga wasu abubuwan da ke cikinta:
Display
- Tana da fuskar waya mai girman 6.6 inches.
- Tana zuwa da HD+ resolution*(720 x 1600 pixels), wanda ke sa hotuna su yi kyau da haske.
- Tana zuwa da 90Hz refresh rate, wanda ke sa ta yi sauri kuma mai dadi lokacin amfani.
Processor
- Tana zuwa da MediaTek Helio G70 chipset, wanda ke ba ta sauri lokacin amfani da wasanni ko ayyuka daban-daban.
- Tana zuwa ada hOcta-core CPU da Mali-G52 GPU don wasanni.
Memory and Storage
- Tana zuwa ada 4GB RAM.
- Tana zuwa da 64GB/128GB na storage, kuma akan saka mata microSD card.
Camera
- Tana da kyamara na baya mai girman 50MP (wanda ke É—aukar hotuna masu inganci sosai).
- Tana da kyamara na gaba mai girman 8MP don É—aukar hotuna (selfies) masu kyau.
- Tana da fasalin AI Camera don É—aukar hotuna masu kyau a cikin duhu.
Battery
- Tana da baturi mai ƙarfin 5000mAh.
- Tana chaji a 18W fast charging.
Operating System
- Tana zuwa da Android 11 tare da HIOS 7.6 (wanda Tecno ya gyara don saukin amfani).
Other Features
- Tana zuwa ada fingerprint sensor a gefe.
- Tana zuwa da 3.5mm headphone jack.
- Tana da Dual SIM da 4G LTE don saurin intanet.
Pros
- Fuskar waya mai girma da sauri har (90Hz).
- Kyamara mai inganci (50MP na baya da AI Camera).
- Baturi mai ƙarfin (5000mAh) da caji mai sauri (18W).
- Tana zuwa da 4GB RAM da 64GB/128GB na storage.
Cons
- Ba ta support na 5G network, wanda ke nufin ba za ta iya amfani da sabbin hanyoyin intanet ba.
- Fuskar waya ba ta da ƙarfi sosai ( HD+ ne kawai).
Post a Comment