Infinix Note 12 Pro waya ce mai inganci da kyau daga kamfanin Infinix. Ga wasu abubuwa gameda wannan wayan:
Display
- Tana da fuskar waya mai girman 6.7 inches.
- Tana zuwa da Full HD+ AMOLED display (1080 x 2400 pixels), wanda ke sa hotuna su yi kyau da haske.
- Tana zuwa ad 60Hz refresh rate, wanda ke sa ta yi sauri lokacin amfani.
Processor
- Tana zuwa da MediaTek Helio G99 chipset, wanda ke sa tayi sauri lokacin amfani da wasanni ko ayyuka daban-daban.
- Tana zuwa da Octa-core CPU (2x2.2 GHz Cortex-A76 & 6x2.0 GHz Cortex-A55).
- Tana zuwa da Mali-G57 MC2 GPU don wasanni.
Memory and Storage
- Tana zuwa ada 8GB RAM.
- Tana zuwa da 256GB storage, kuma akan iya saka mata microSD card.
Camera
- Tana da kyamara na baya mai girman 108MP (wanda ke É—aukar hotuna masu inganci sosai).
- Tana da kyamara na gaba mai girman 16MP don É—aukar hotuna (selfies) masu kyau.
- Tana da fasalin Quad-LED flash da HDR don É—aukar hotuna masu kyau a cikin duhu.
Battery
- Tana da baturi mai ƙarfin 5000mAh, wanda zai iya tafiyar da waya tsawon kwanaki biyu.
- Tana chaji a 33W fast charging.
Operating System
- Tana zuwa da Android 12 tare da XOS 10.6 (wanda Infinix ya gyara don saukin amfani).
Other Features
- Tana da fingerprint sensor a gefe.
- Tana da 3.5mm headphone jack.
- Tana da Dual SIM da 4G LTE don saurin intanet.
Pros
- Fuskar waya mai inganci (AMOLED da Full HD+).
- Kyamara mai inganci (108MP na baya).
- Baturi mai ƙarfi (5000mAh) da caji mai sauri (33W).
- 8GB RAM da 256GB Storage.
Cons
- Ba ta support na 5G network, wanda ke nufin ba za ta iya amfani da sabbin hanyoyin intanet ba.
- Fuskar waya ba ta da 90Hz refresh rate kamar wasu wayoyin da ke da irin wannan farashi
Post a Comment