Realme GT 2 Pro ita ce waya mai inganci dakuma tsada daga Realme da aka saki a Janairu 2022, tana da ƙarfi sosai wajen aiki, kyamara.
Bayani Game da Realme GT 2 Pro
✅ Screen (Display): 6.7-inch LTPO2 AMOLED, 120Hz, HDR10+, 1440 x 3216 pixels
✅ Processor: Qualcomm Snapdragon 8 Gen 1 (4nm)
✅ RAM: 8GB / 12GB
✅ Storage: 128GB / 256GB / 512GB (babu SD card slot)
✅ Battery: 5000mAh, 65W fast charging
✅ Cameras:
- Rear: 50MP (main) + 50MP (ultrawide) + 3MP (microscope)
- Front: 32MP
✅ Software: Android 12 (upgradeable) tare da Realme UI 3.0
✅ 5G Support: yana goyan bayan 5G
Me Yasa Realme GT 2 Pro Ke Da Kyau?
✔️ Babban LTPO2 AMOLED display (120Hz da 2K resolution)
✔️ Snapdragon 8 Gen 1, wanda ke da Æ™arfi sosai
✔️ Fast charging mai Æ™arfi (65W)
✔️ Design mai kyau, tare da bambance-bambancen Æ™ira ta Design
Me Za a Yi La’akari Da Shi?
❌ Babu microSD card slot
❌ Babu wireless charging
❌ Ba a ambaci IP rating (water/dust resistance)
Idan kana son waya mai kyau mai ƙarfi da kyakyawan display amma ba zaka kashe kuɗi sosai ba kamar wasu flagship phones, to Realme GT 2 Pro na daya daga cikin manyan zaɓuka!
Post a Comment