Honor Magic 5 Pro wayace daga Honor da aka saki a Maris 2023, tana da ƙarfi sosai wajen aiki, kyamara mai kyau, da ingantaccen screen OLED.
Bayani Game da Honor Magic 5 Pro
✅ Screen (Display): 6.81-inch LTPO OLED, 120Hz, HDR10+, 1312 x 2848 pixels
✅ Processor: Qualcomm Snapdragon 8 Gen 2 (4nm)
✅ RAM: 8GB / 12GB / 16GB
✅ Storage: 256GB / 512GB (babu SD card slot)
✅ Battery: 5100mAh, 66W fast charging, 50W wireless charging
✅ Cameras:
Rear: 50MP (main, OIS) + 50MP (ultrawide) + 50MP (periscope telephoto, 3.5x optical zoom)
Front: 12MP + 3D depth sensor
✅ Software: Android 13 tare da MagicOS 7.1
✅ 5G Support:tana support na 5G
✅ Other Features: IP68 water & dust resistance, 3D facial recognition, stereo speakers
Me Yasa Honor Magic 5 Pro Ke Da Kyau?
✔️ Babban LTPO OLED display (120Hz da high brightness)
✔️ Snapdragon 8 Gen 2, wanda ke da Æ™arfi sosai
✔️ Kyakkyawar kyamara tare da 3.5x optical zoom da AI tuning
✔️ Babban baturi (5100mAh) tare da saurin caji (66W wired, 50W wireless)
✔️ IP68 waterproof rating da 3D facial recognition
Me Za a Yi La’akari Da Shi?
❌ Babu microSD card slot
❌ Software updates ba su da tsawon lokaci kamar Google/Samsung
Idan kana son waya mai ƙarfi, babbar kyamara, da ingantaccen baturi, to Honor Magic 5 Pro yana cikin mafi kyawun wayoyi a 2023/2024!
Post a Comment