Sabuwar waya tecno camon 18 premier

 Gabatarwa 




Mutane da dama masu aiki da wayoyin tecno sun san jerin wayoyin tecno na Camon sabida inganci da kuma abubuwa da mutane ke jin dadi wayoyin ta dalilinsu musamman camera da kuma batiri.

Daya daga cikin jerin camon da yayi suna shine tecno camon X, camon X na daya daga cikin wayar da chanja akalar tecno akan wayoyin camon saboda kalar camera da wayar dazo dashi dakuma abubuwa da wayar dazo dashi musamman Ram, Phone Memory da sauransu. Daga nan kuma ta muka yita ganin camon daban daban daga gurin tecno har zuwa camon 12 in da kuma bamu sake ganin wani camon ba sai 15 zuwa 16 da kuma 17 ayau kuma ga camon 18.

  Tecno su chanja abubuwa da dama akan Camon 18 ba kaman wadda ta gabata ba, abuna fari da ya banbanta wayenan wayoyin shine design (zanen) wayar yanda shape nata yake damu yanda aka ajiye camera wayan da sauran designs da ido  zai kalla.

yanda aka ajeyi camera wayan ba kama da ba da kuma kalan sensors da akayi aiki dashi don yin camera kalar hoto nan da wayar zai fita masu kew ne sanan kuma akoi color improvement akan hotonan ba kaman da ba. sanan kuma waya na zuwa a iya kala biyu shudiya (blue) da kuma baki (black).




Tsayi da kuma girman wayar 

  • tsayi: 163.8mm
  • fadi:75.85mm
  • kiba: 8.15mm
  • 6.7"Dot-in

wanan wayar akoi karin chigaba akan sikirin(display) nata inda take zuwa da 120Hz FHD AMOLED disaplay wanda sai sa fisaka da kuma cikin wayar da yi kewn kallo damuka tsauri gurin amfani da ita.

Memory Wayar 

  • 256GB phone memory 
  • 8GB RAM



kemerar wayar

  • 32MP kemerar gaba  dare da tochi (Flash) biyu
  • 64MP kemera uku a baya tare da tochi (Flash) uku

Post a Comment

Previous Post Next Post