POCO M6 (wanda aka fara sani da Redmi 12 5G a wasu kasuwanni) shine sabon wayar hannu wacce kamfanin POCO ta kirkira mai ƙaramin farashi da aka ƙaddamar a shekarar 2023. Tana da ingantaccen tsarin aiki, ɗaukar hoto mai kyau, da 5G support a cikin matsakaicin farashi.
Display
- 6.79-inch FHD+ IPS LCD (2460 × 1080 pixels)
- 90Hz refresh rate
- Corning Gorilla Glass
CPU & Performance
- Qualcomm Snapdragon 4 Gen 2 (4nm)
- GPU: Adreno 613
- 4GB/6GB RAM (LPDDR4X) + 128GB ROM (UFS 2.2)
- Ana iya faÉ—aÉ—a RAM ta Virtual RAM+ (har zuwa 6GB)
Camera
- Kyamara na Gaba (Selfie): 8MP (f/2.0)
- Kyamara na Baya (Main Cameras):
- 50MP (f/1.8, PDAF, main camera)
- 2MP (f/2.4, depth sensor)
- 1080p video recording
Battery
- 5000mAh battery
- 18W fast charging
Tsarin Aiki na (OS)
- Android 13 + MIUI 14 (POCO launcher)
- Ana samun Android 14 update
Other Futures
- 5G support
- Side-mounted fingerprint sensor
- 3.5mm headphone jack
- IP53 dust & splash resistance
Post a Comment