SAMSUNG GALAXY A15 5G

Samsung Galaxy A15 5G wata wayar salula ce ta zamani da kamfanin Samsung ya ƙaddamar a shekarar 2023. An tsara ta don ba da ingantaccen aiki tare da farashi mai sauƙi ga masu amfani.

Screen (Display): 6.5-inch Super AMOLED tare da Æ™udurin 1080 x 2408 pixels (Full HD+), yana ba da hoto mai haske da launuka masu kyau. Screen in yana da Æ™arar haske har zuwa 800 nits, wanda ke taimakawa wajen ganin hoto a cikin hasken rana. Hakanan, yana da refresh rate na 90Hz, wanda ke ba da motsi mai sauri yayin amfani. 

Tsarin Aiki na (Processor): MediaTek Dimensity 6100+, wanda ke ba da ingantaccen aiki da goyon bayan 5G don saurin intanet.

Memory (Storage): Ana samun 6GB ko 8GB RAM tare da 64GB ko 128GB na memory, kuma ana iya faÉ—aÉ—a ajiyar ta hanyar katin microSD har zuwa 1TB.

Kyamarori (Cameras):

Baya (Rear): Babban kyamara mai 50MP, 5MP ultra-wide, da 2MP macro kyamara don É—aukar hotuna masu faÉ—i da kusa.

Gaba (Front): Kyamara mai 5MP don hotunan kai.

Baturi (Battery): 5000mAh tare da goyon bayan caji mai sauri na 25W, yana ba da damar amfani da wayar na dogon lokaci ba tare da caji akai-akai ba.
Tsarin Aiki na (Operating System): Android 14 tare da One UI 6.1, yana ba da sabbin fasali da ingantaccen amfani.

Kariyar Ruwa da Kura na IP68, yana nufin na'urar tana da kariya daga ruwa da kura.

Ana samun upgrading na tsawon shekaru biyar, wanda ke tabbatar da cewa bayananka suna cikin aminci. 

Samsung Galaxy A15 5G na ba da haɗin fasali masu ƙarfi da farashi mai sauƙi, tare da kyamarori masu inganci, screen Super AMOLED, da goyon bayan 5G. Wannan ya sa ta zama zaɓi mai kyau ga masu neman wayar zamani mai inganci da araha.

Post a Comment

Previous Post Next Post