OPPO FIND X5 PRO: Waya Daga kamfanin Oppo.

Oppo Find X5 Pro waya ce mai inganci daga kamfanin Oppo, tana ba da fasali masu yawa da ƙarfi. Ga wasu muhimman bayanai game da wannan wayan:

Screen:

Yana da screen mai girman inci 6.7 na AMOLED QHD+ tare da Æ™udurin 1440 x 3216 pixels, yana ba da hoto mai haske da launuka masu kyau. 

Screen na wannan wayan yana da saurin sabuntawa na 120Hz. 
Kamara:

Babban Kamara: 50MP tare da f/1.7, yana ba da damar É—aukar hotuna masu kyau da cikakken quality. 

Kamara wanda yake dauka da faÉ—i: 50MP tare da f/2.2, yana ba da damar É—aukar hotuna masu faÉ—in fili. 

Kamara wanda yake zooming: 13MP tare da f/2.4, yana ba da damar É—aukar hotuna na nesa. 

Chipest na wannan wayan Qualcomm Snapdragon 8 Gen 1, wanda ke ba da ingantaccen aiki da saurin sarrafawa. 

Yana zuwa da stroge 256GB ko 512GB, tare da 8GB ko 12GB na RAM, yana ba da isasshen space don hotuna, bidiyo, da aikace-aikace. 

Yana da baturi mai Æ™arfin 5000mAh. 

Yana chaji a  80W ta hanyar kebul na Type-C, wanda ke ba da damar caji zuwa 50% cikin mintuna 12. 

Oppo Find X5 Pro yana zuwa da wadannan hanyoyin sadarwa (network):

2G Network
GSM: 850 / 900 / 1800 / 1900 MHz

3G Network
HSDPA: 850 / 900 / 1700(AWS) / 1900 / 2100 MHz

4G LTE Network
LTE band: 1, 2, 3, 4, 5, 7, 8, 12, 17, 20, 25, 26, 28, 38, 39, 40, 41, 66

5G Network
SA/NSA/Sub6/mmWave

5G bands: 1, 3, 5, 7, 8, 20, 28, 38, 40, 41, 66, 77, 78, 79
Yana dauke da fingerprint a kan screen. 

Yana zuwa da Android 12 tare da ColorOS 12.1, yana ba da sabbin fasali da ingantaccen tsaro. 

Post a Comment

Previous Post Next Post