INFINIX HOT 30 5G

Infinix Hot 30 5G wata sabuwar waya ce da kamfanin Infinix ya ƙaddamar a watan Yuli 2023. Wannan wayan tana da fasali masu ƙarfi da kuma farashi mai sauƙi ga masu amfani.

Bayani gameda wannan wayar

Screen (Display): 6.78-inch IPS LCD tare da Æ™udurin 1080 x 2460 pixels da kuma 120Hz refresh rate, wanda ke ba da hoto mai kyau da sauri. 

Tsarin Aiki na (Processor): MediaTek Dimensity 6020 (7nm), wanda ke ba da damar aiki mai Æ™arfi da sauri. 

Memory: tana zuwa da  4GB ko 8GB RAM tare da Storage 128GB, wanda za a iya faÉ—aÉ—awa ta hanyar microSDXC. 

Kyamarori (Cameras):

Kyamaran Baya (Rear): 50MP babban kyamara tare da f/1.6 aperture da autofocus, da kuma Æ™arin 0.08MP lens. 

Kyamaran Gaba (Front): 8MP Kyamaran.
 
Infinix Hot 30 5G tana É—aukar bidiyo a 1080p (Full HD) @ 30fps. Wannan yana nufin tana bayar da kyakkyawan ingancin bidiyo, amma ba ta goyan bayan 4K recording.

Networks da Infinix Hot 30 5G ke support sune:

2G: GSM 850 / 900 / 1800 / 1900

3G: HSPA 850 / 900 / 2100

4G LTE

5G: Tana goyan bayan hanyar sadarwar 5G, amma akwai bambanci tsakanin kasashe da kamfanonin sadarwa.
Baturi (Battery): 5000mAh tare da goyon bayan 18W saurin caji, wanda zai ba ka damar amfani da wayar na dogon lokaci ba tare da caji akai-akai ba. 

Tsarin Aiki na (Operating System): Android 13 tare da XOS 13, yana ba da sabbin fasali da ingantaccen amfani. 

Fingerprint sensor a gefe (side-mounted).

NFC:  Tana Goyon bayan NFC don sauÆ™in biyan kuÉ—i da sauran amfani. 

Kariyar Ruwa: IP53-rated splash-resistant, yana ba da kariya daga É—igon ruwa. 

Infinix Hot 30 5G na ba da haɗin fasali masu ƙarfi kamar babban Screen mai kyau, kyamara mai inganci, da kuma goyon bayan 5G a farashi mai araha. Wannan ya sa ta zama zaɓi mai kyau ga masu neman wayar zamani mai inganci ba tare da kashe kuɗi mai yawa ba.

Post a Comment

Previous Post Next Post